Jump to content
Wikimedia Meta-Wiki

Ƙudiri

From Meta, a Wikimedia project coordination wiki
This page is a translated version of the page Vision and the translation is 100% complete.
Other languages:

Bayanin ƙudiri ta Gidauniyar Wikimedia ya bayyana tunanin mu, tsammanin mu da abinda muke son kasancewa; fiyayyen sauyin da muka hango wa ƙungiyar mu da alummun mu — na tsawon shekaru 20, 50, 100 daga yau ɗin nan. Wannan bayani daban take da bayanin manufa , wanda ya maida hankali wurin ganin an bayyanar da tsarin da muke bi ayanzu. Bayanin ƙudirin mu ayanzu itace:

Ya duniya idan duk wani ɗan'adam zai iya bayar da ilimi cikin tarin ilimomi. Wannan shi ne alƙawarin mu.

Duk wasu buƙatu dan canja bayanin nan za'a yi shi ne a Vision/Unstable kuma dukkanin buƙatun za'a duba su a ƙalla tsawon shekara.


Duba kuma bylaws, manufa da kuma nagartuttukan mu.

AltStyle によって変換されたページ (->オリジナル) /