User:M I Idrees
Appearance
From Meta, a Wikimedia project coordination wiki
Sunana Muhammad ikirima idris mutumin jahar Katsina.
User language | ||||||
---|---|---|---|---|---|---|
| ||||||
Users by language |
An haifeni a cikin ƙaramar hukumar funtua wacce take cikin jahar Katsina, sannan bayan shekara biyar muka dawo jahar Kaduna. nayi karatun firamare da sakandare a garin Kaduna. Sannan nakoma jahata ta Katsina domin cigaba da karatun gaba da sakandare a makarantar tunawa da marigayi janar Hassan Usman Katsina a kwalejin Administration. Gabanin haka nakasance mutum meson karance-karance domin yanan ake bunƙasa ilimi, wannan tasa nabada lokacina mai yawa domin rubuce-rubuce a wannan manhajar ta Wikipedia don amfanar da al'ummar duniya ɗan Abinda nike dashi.
Domin tuntuba:
User language |
---|
Users by language |