Jump to content
Wikimedia Meta-Wiki

Tech/Labarai/2021/08

From Meta, a Wikimedia project coordination wiki
< Tech | News | 2021
This page is a translated version of the page Tech/News/2021/08 and the translation is 93% complete.
Labaran Fasaha na kowane mako na takaita labarai da zasu taimaka maku kula da sauye-sauyen softwares da zasu taimake ku da sauran abokan ku a Wikimedia. Subscribe, taimaka da kuma bada sharhi.

Fassara templates da akan amfani dasu akai-akai

Bisani 2021, mako 08 (Litinin 22 Faburairu 2021) Na gaba

Na kwanan nan Labaran fasaha daga ƙungiyar fasaha ta Wikimedia. Hakuri ku gaya wa wasu akan waɗannan gyare-gyaren. Ba duka gyare-gyaren bane zasu shafe ku. Wasu fassarorin na nan an samar.

Sauyin yanzu

  • Magyari na zahiri daga yanzu zai fara amfani da BincikenMedia Dan nemo hotuna. Zaku iya binciken hotuna daga Commons ta Magyari na zahiri idan kuna son nuna bayanai. Wannan dan ya taimaki editoci ne samo hotuna masu kyau. [1]
  • Advanced itemmanunin syntax yanzu yana aiki tare da wasu harsunan: Futhark, Graphviz/DOT, CDDL da AMDGPU. [2]

Matsaloli

  • Gyaran timeline na iya share dukkanin dake daga ita. Kuma haka saboda wani bug me kuma an gyara shi. Zaka iya son yin gyaran timeline kuma ɗan ya nuna da kyau. [3]

Sauye-sauyen da zasu biyo a makon nan

  • Abu mai maituwa Sabon tsarin na MediaWiki zai kasance a wikis dan gwaji da MediaWiki.org daga 23 Faburairu. Zai kuma kasance a Wikis ɗin da ba na Wikipedia ba da wasu Wikipediyoyi daga ranar 24 Faburairu. Zai kuma kasance a kowane wikis daga 25 Faburairu (calendar).

Sauyin gaba

Tech news shiryawa daga Marubutan labarun fasaha da haɗawa daga botTaimakaFassaraNeman taimakoBayar da fahimtarkuSubscribe or unsubscribe.

AltStyle によって変換されたページ (->オリジナル) /