Jump to content
Wikimedia Meta-Wiki

Binciken fata na Al'umma 2023

From Meta, a Wikimedia project coordination wiki
This page is a translated version of the page Community Wishlist Survey 2023 and the translation is 100% complete.

2023

Menene Binciken Jerin Fatan Al'umma?

Binciken fata na Al'umma bincike ne na shekara-shekara wanda ke ba masu ba da gudummawa
zuwa ayyukan Wikimedia damar ba da shawara da jefa kuri'a don kayan aiki da haɓaka dandamali.

Tsara

Dukkanin matakai na survey zai fara da gamawa a 18:00 UTC.

Phase 1
23 Janairu6 Faburairu 2023

Miƙa, tattauna da sake karanta buƙatun

Phase 2
30 Janairu10 Faburairu 2023

Community Tech ne ke dubawa da shirya buƙatuttukan

Phase 3
10 Faburairu24 Faburairu 2023

Kaɗan ƙuri'a akan buƙatuttuka

Phase 4
28 Faburairu 2023

An sanar da sakamakoResults

Resources

Yadda za a taimake mu
Kuna iya yin wasu abubuwa ban da ƙaddamar da shawarwari da jefa ƙuri'a
Yadda ake ƙirƙirar tsari mai kyau
Waɗannan shawarwari za su taimaka muku yin tsari mai nasara
Duba bugu na baya
Ƙara koyo game da abin da muka gina muku
Dubi ko mu waye
Karanta game da ƙungiyarmu da yadda muke aiki
Other languages:

AltStyle によって変換されたページ (->オリジナル) /