User:M I Idrees
Appearance
From Meta, a Wikimedia project coordination wiki
This is an archived version of this page, as edited by M I Idrees (talk | contribs) at 07:56, 20 February 2023 (Created page with "Sunana Muhammad ikirima idris mutumin jahar Katsina.{{#babel:en-4|ha-5|ar-4}} An haifeni a cikin ƙaramar hukumar funtua wacce take cikin jahar Katsina, sannan bayan shekara biyar muka dawo jahar Kaduna. nayi karatun firamare da sakandare a garin Kaduna. Sannan nakoma jahata ta Katsina domin cigaba da karatun gaba da sakandare a makarantar tunawa da marigayi janar Hassan Usman Katsina a kwalejin Administration. Gabanin haka nakasance mutum meson karance-karance domin ya..."). It may differ significantly from the current version .
Sunana Muhammad ikirima idris mutumin jahar Katsina.
User language | ||||||
---|---|---|---|---|---|---|
| ||||||
Users by language |
An haifeni a cikin ƙaramar hukumar funtua wacce take cikin jahar Katsina, sannan bayan shekara biyar muka dawo jahar Kaduna. nayi karatun firamare da sakandare a garin Kaduna. Sannan nakoma jahata ta Katsina domin cigaba da karatun gaba da sakandare a makarantar tunawa da marigayi janar Hassan Usman Katsina a kwalejin Administration. Gabanin haka nakasance mutum meson karance-karance domin yanan ake bunƙasa ilimi, wannan tasa nabada lokacina mai yawa domin rubuce-rubuce a wannan manhajar ta Wikipedia don amfanar da al'ummar duniya ɗan Abinda nike dashi.
Domin tuntuba:
User language |
---|
Users by language |