Taimako:Abubuwan da ke ciki
- Bahasa Indonesia
- Bahasa Melayu
- British English
- Cymraeg
- Deutsch
- English
- Esperanto
- Fiji Hindi
- Hausa
- Igbo
- Kadazandusun
- Lëtzebuergesch
- Nederlands
- Papiamentu
- Scots
- Soomaaliga
- Sunda
- Tiếng Việt
- Türkmençe
- Türkçe
- azərbaycanca
- català
- dansk
- eesti
- español
- euskara
- français
- galego
- hrvatski
- italiano
- magyar
- occitan
- polski
- português
- português do Brasil
- shqip
- sicilianu
- slovenčina
- suomi
- svenska
- čeština
- ślůnski
- Ελληνικά
- беларуская (тарашкевіца)
- български
- кыргызча
- лезги
- македонски
- русский
- тоҷикӣ
- українська
- հայերեն
- עברית
- العربية
- سنڌي
- فارسی
- مصرى
- پښتو
- अंगिका
- नेपाली
- मैथिली
- हिन्दी
- অসমীয়া
- বাংলা
- ਪੰਜਾਬੀ
- ଓଡ଼ିଆ
- తెలుగు
- සිංහල
- ไทย
- ဖၠုံလိက်
- မြန်မာဘာသာ
- ភាសាខ្មែរ
- 中文
- 吴语
- 日本語
- ꠍꠤꠟꠐꠤ
- ꯃꯤꯇꯩ ꯂꯣꯟ
- 한국어
Wikimedia Commons wurin ajiya ne na kyauta na abubuwan da suka danganci hotuna, bidiyoyi, sautuka da sauran kayan midiya. Ana amfani da kayan da aka ɗora a sauran aiyukan Wikimedia. Wanda ya haɗa da Meta-Wiki, MediaWiki, Wikibooks, Wikinews, Wikipedia, Wikiquote, Wikisource, Wikiversity, Wikivoyage, da kuma Wiktionary. InstantCommons shima yana taimakawa wajen ɗauka zuwa sauran wiki.
Wannan shafin jeri ne na dukkan kulawa na Wikimedia Commons ' da shafukan {{Allpages|Taimako}}. Waɗannan maƙalolin sun ƙunshi koyarwa da bayanai game da karatu, mawallafi, da gudunmawa ga al'ummar Commons.
Kana fuskantar wahala ta neman abinda ya kamata ka sani? Idan bashi a sashen Tambaya da Amsa (FAQ), jarraba tambaya a teburin taimako .
Taimakon karɓan shafi
Ana iya samun babban saitin shafukan taimako a cikin Wikipedia wanda za ku so a tuntuba:
- bayanan taimako na MediaWiki da taimako a fasaha ce
- bayanan taimako na Meta-Wiki da mashiga
- bayanan taimako na Wikipedia da mashiga
Shafukan Al'umma
Shafukan asali:
Shafukan kulawa:
- Allon sanarwar na mai gudanarwa, Buƙatar gogewa, Rukunin tattaunawa, Renaming a file, Rukunin sake suna
Samun taimako:
- Idan kana son wallafa tambaya game da lamarin haƙkin mallaka wanda wani editan zai mayar da martani, aka iya yi a nan.
- Idan kana da kowacce tambaya game da gyara, ɗorawa, damar aiyukan Wikimedia, ko ma kowanne abu daban, kana iya saka tambaya a Teburin Tambaya kuma wani editan zai mayar da martani.
MediaWiki
Aikin da MediaWiki da kanta take yi - ta ƙarƙashin ta manhajar Wikimedia Commons take gudana an baiyana a Mai taimakawa mai amfani da MediaWiki a Meta-Wiki. Idan kuna zargin bug ɗin manhaja, nemi amsa a village pump, sannan kuma kayi rahoton ta ta amfani da Phabricator tsarin rahoto na ƙwaro. Wannan ita ce hanya ɗaya tilo don samun masu haɓaka MediaWiki su lura da rahoton bug ɗin ku
Ana samun ma'ajiyar Wikimedia Commons a saukakku. Yanzu babu ajiyayyun fayiloli.
Bayanan doka da tuntuɓar juna
Tuntuɓe mu, Nuna rashin amincewa ta bai ɗaya, Sharuɗa da ƙaidodi, Lasisi
Taimako ga masu sauye-sauye
Bayanai ga yan koyo:
- Commons:Sandbox (domin gwaji)
- Matakin farko: Asusu, Ɗora fom, Zaɓin Lasisi, Nagarta da bayani, Jerantaww, Abin sauya fayin, Sake amfani, Ginanmiyar data
- Tambayoyi da aka saba yi, Kunshiyar aiki, Rukunin tsari, Ƙaidar harshe, Filin suna
Hakkin mallakar amfani da bayanai:
- Licensing, Copyright rules by territory, Copyright violations & deletion guidelines, Email templates
Bayanai a jimlatance:
Manhaja mai taimakawa a Wikimedia Commons:
- Taimakon media playback
- Software da koyarwa kan yadda ake gyara fayil
- Bidiyo taimakawa kan yadda ake dora da yin amfani da fayil
- Sautio, Juya bidiyo, Kalar fayil, Sarrafa meta data
- Help:Ƙirƙirar fayil na DjVu
- Taimako:Tacewa
- Help:SVG
- Kayan aiki na yin aiki a Commons cikin sauƙi
Ƙunshi:
- Albarkatun kafofin watsa labarai kyauta, Albarkatun taswira, Image casebook (Copyright rules by subject matter), Albarkatu masu matsala, Albarkatu marasa kyau
Tamfulet