Translations:Wiktionary/26/ha
Appearance
From Meta, a Wikimedia project coordination wiki
A ranar 1 ga watan Mayun 2004, Tim Starling ya soma da Wiktionary a kowanne harshe da yake da shafi a Wikipedia, wanda ya janyo sabbin shafukan Wiktionary guda 143.